Najeriya ta yi nisa a aikin kera jirage masu saukar ungulu
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya tattauna ne game da yunkurin Najeriya na kera jiragen sama masu saukar ungulu kuma tuni wannan mafarki ya kama hanyar zama gaskiya.