Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana ya baku damar tattaunawa ne akan cikar wa’adin da shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya baiwa jami’an tsaro domin kwato sama da naira biliyan 500 daga cikin kudaden rancen da aka bai wa manoma a karkashin babban bankin Najeriya na ‘Anchor borrower’ ke cika.