Sign up to save your podcasts
Or
A ranar asabar ne dai aka fafata tsakanin tawagar Super Eagels ta Najeriya ta tawkararta ta Indomitable Lions ta Kamaru, a wasan zagayen ‘yan 16 a gasar lashe kofin Afrika AFCON da Ivory Coast ke karbar bakunci.
Wannan wasa dai ya ja hankali a wannan gasa, ganin yadda kasashen biyu ke da suna a fagen kwallon kafar Afrika, sannan kuma akwai dadaddiyar hamayya a tsakaninsu.

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners