Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Bashir Ibrahim Idris ya yi nazari ne game da shirin Hukumar Kwallon Kafar Najeriya NFF na gudanar da zaben domin samun sabbin shugabannin da za su jagorance ta na tsawon shekaru hudu.