Ra'ayoyi kan babban taron Majalisar Dinkin Duniya karo na 78
Shirin 'Rayoyin masu Sauraro' na wannan rana ya mayar da hankali ne akan taron babban zauren Majalisar Dinkin Duniya karo na 78 a birnin New York, wanda ita ce kawai haduwar da ke bai wa kowace kasar damar bayyana matsayinta gaban wannan Majalisa.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare