Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan rana ya bayar da damar tattaunawa ne akan akan sanarwar jagoran sojojin da suka kwaci mulki a Jamhuriyar Nijar Janar Abdourahman Tchiani, wanda ya ce yana fatan shimfida tsarin rikon kwarya cikin shekaru uku inda zai mayar da kasar zuwa hannun gwamnatin farar hula.