Ra'ayoyi kan wadatar sabbin kudaden Naira a Najeriya
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne gaame da yadda babban bankin Najeriya CBN ya zargi bankunan kasuwanci na kasar da kin bai wa jama’a sabbin kudaden Naira don janye tsoffi kamar dai yadda aka shata nan zuwa ranar 31 ga wannan wata na janairu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare