Ra'ayoyin jama'a kan matsalar baa-haya a fili a Najeriya
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya Unicef, ya ce ana bukatar gwamnatin Najeriya ta gina wuraren ba-haya milyan 3 da dubu 900 kowacce shekara, muddun ana son kawo karshen yin ba-haya a fili kafin karshen 2025.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare