Ra'ayoyin Masu Saurare ( Dawo da sojojin Burkina Faso bakin aiki)
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne game da matakin shugaban gwamnatin riko na Burkina Faso Paul Henri Damiba da ya bukaci daruruwan sojoji da suka yi ritaya daga shekara ta 2019 zuwa 2021 da su dawo bakin aiki lura da yadda kasar ke fuskantar hare-haren ta’addanci.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare