Sign up to save your podcasts
Or
A Najeriya muhawara ta ɓarke game da buƙatar sulhu da ƴan ta’adda maimakon amfani da ƙarfin Soji, kodayake an samu mabanbantan ra’ayoyi daga ɓangaren masana a fannin na tsaro lura da yadda suka ce irin wannan sulhu ya gaza amfanarwa a yankuna da dama duk da cewa anga alfanunsa a wasu yankunan.
Yaya kuke kallon wannan batu?
Shin kuna ganin sulhu ko kuwa amfani da ƙarfin soji shi ne mafi a’ala wajen yaƙi matsalolin tsaron Najeriyar?
Wannan shi ne maudu'in da muka baku damar tofa albarkaci bakinku a kai.
Latsa alamar sauti domin sauraren shirin tare da Abida Shu'aibu Baraza....

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners