Sign up to save your podcasts
Or
A Jamhuriyar Kamaru, wani babban limamin cocin Katolika a Duwala, Archbishop Samuel Kleda ya caccaki tsarin zaben ƙasar, wanda ya ce an tsara shi ne don bai wa shugaba mai ci damar ci gaba da yin kane-kane kan madafun iko, yana mai cewa akwai buƙatar gyara in dai dimokaradiyyar ake so.
Latsa alamar sauti domin sauraren mabanbantan ra'ayoyi...

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners