Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya tattauna ne game da kasashen da suka samu gurbi a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a Qatar. Najeriya na daga cikin kasar da ta gaza samun tikiti bayan Ghana ta fitar da ita.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare