Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan haramcin fitar da masara daga Najeriya


Listen Later

Kamar yadda aka saba, RFI Hausa na bai wa masu saurare damar bayyana ra'ayoyinsu kan batutuwa da dama da ke ci musu tuwo a ƙwarya.

Majalisar dattawar Najeriya ta amince da wani kuɗirin doka da ya haramta fitar da duk wata masara mai yawa da ba'a sarrafa ta ba daga ƙasar zuwa ƙasashen waje, kuma ta tanadi hukuncin ɗaurin shekara guda ga duk wanda ya yi kunnen ƙashi.

Wannan shi ne maudu’in da muka baku damar tofa albarkacin bakinku a yau.

Latsa alamar sauti domin sauraren ra'ayoyin mabanbanta..

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurareBy RFI Hausa


More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners