Ra'ayoyin Masu Saurare kan janye yajin aiki a Najeriya
Shirin ra’ayoyi na wannan rana ya bai wa masu sauraro damar tattaunawa ne a kan matakin gamayyar kungiyoyin kwadagon Najeriya da suka janye yajin aikin da suka shirya shiga, inda suka kuma bai wa gwamnati kwanaki 30 domin ci gaba da tattaunawa.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare