Ra'ayoyin masu saurare kan rikicin siyasar Senegal
Mahukunta a kasar Senegal sun tabbatar da mutuwar mutane 16 yayin da wasu daruruwa suka samu raunuka bayan share tsawon kwanaki biyu ana tarzoma biyo bayn yanke wa daya daga cikin ‘yan adawar kasar Ousman Sonko hukuncin daurin shekaru biyu a gidan yari.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare