Ra'ayoyin masu saurare kan sauya dokar fansho a Faransa
Shirin Ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya tattauna ne kan turjiyar da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya nuna ta kin soke matakinsa na yi wa dokar fanshon kasar gyaran fuska, al'amarin da ya haddasa zanga-zanga a fadin kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare