Ra'ayoyin Masu Saurare kan tsawaita wa'adin tsohuwar Naira
Babban Bankin Najeriya CBN ya tsawaita wa’adin daina amfani da tsohuwar Naira da kwanaki 10 bayan ya sha matsin lamba daga sassan kasar, inda a yanzu ya ce, nan da ranar 10 ga watan Fabairu mai kamawa, za a daina amfani da tsohuwar Nairar, sabanin wa’adin ranar 31.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare