Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu saurare kan yajin aikin lauyoyi a Nijar


Listen Later

Lauyoyi a Jamhuriyar Nijar sun tsunduma yajin aikin kwanaki biyu daga yau Alhamis, domin nuna rashin amincewa da rusa ƙungiyoyin alƙalai da sauran ma’aikatan shari’a da gwamnatin ƙasar ta yi.

Kafin rusa waɗannan ƙungiyoyi, tuni aka rusa ƙungiyoyin jami’an kare gandun daji da na kwastam da kuma illahirin jam’iyyun siyasar ƙasar.

Shin, ko me za ku ce a game da wannan mataki na gwamnatin Nijar ta ɗauka?

A irin wannan yanayi, ko meye makomar ƴancin gudanar da ƙungiyoyi a ƙasar?

Latsa alamar sauti domin sauraren ra'ayoyi...

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurareBy RFI Hausa


More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners