Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin Masu Saurare kan zaɓen Ghana


Listen Later

Mataimakin shugaban ƙasa kuma ɗan takarar jam’iyya mai mulki a Ghana, Mahamudu Bawumia ya amince da shan kaye a zaɓen ƙasar, inda ya taya tsohon shugaban ƙasa John Mahama murnar lashe zaɓen.

Wannan ya biyo bayan zaɓen shugaban ƙasar da aka yi a Asabar ɗin ƙarshen mako 7 ga watan Disamba, wanda rahotanni suka tabbatar da cewa ya gudana cikin kwanciyar hankali da zaman lafiya.

Shin ya ku ka kalli yadda zaɓen na Ghana ya gudana?

Me za ku ce kan yadda Bawumia ya amince da shan kaye tun kafin a fitar da sakamakon zaɓen?

Wane darasi ku ke ganin ƴan siyasa a yankunanku za su koya daga zaɓen Ghana?

Ku latsa alamar sauti domin sauraren cikakken shirin

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurareBy RFI Hausa


More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners