Sign up to save your podcasts
Or
A ƴan kwanakin nan an samu ɓarkewar zanga-zangar a Ghana, inda ƴan ƙasar ke zargin ƴan Najeriya da ke can da aikata laifuka kisan gilla da karuwanci, lamarin da ya sa masu zanga-zangar neman a koresu daga ƙasarsu.
Haka nan masu zanga-zangar sun yi ikirarin cewa ƴan kasuwan Najeriya sun mamaye musu kasuwanni tare da karya dokokin kasuwanci a ƙasar.
Latsa alamar sauti domin sauraren shirin...

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners