Ra'ayoyin Masu Saurare ( Raguwar harin Boko Haram)
Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne game da wani rahoto da ya bayyana cewa, an samu raguwar rikicin Boko Haram a Najeriya, amma hare-haren 'yan bindiga sun karu a kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare