Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

Ra'ayoyin masu sauraren Rfi biyo bayan lashe kyautar gwarzon ɗan wasan Afrika na 2024 daga Lookman


Listen Later

A bikin da aka gudanar a birnin Marrakech na Morocco, Lookman ya shiga gaban ƴan wasan irinsu Simon Adingra na Ivory Coast da Achraf Hakimi na Morocco da Serhou Guirassy na Guinea sai kuma mai tsaron gidan Afrika ta Kudu Ronwen Williams.

Tauraruwar Lookman wanda ke wasa a ƙungiyar Atalanta na haskawa a bana, musamman idan aka yi la’akari da bajintar da ya nuna wajen zamowa ɗan wasa na farko tun daga shekarar 1975 da ya zura kwallaye uku a raga cikin mintina 26.

Masu saurare sun bayyana fatan da suke da shi a cikin wannan shiri..........

...more
View all episodesView all episodes
Download on the App Store

Tattaunawa da Ra'ayin masu saurareBy RFI Hausa


More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare

View all
Labarai by RFI Hausa

Labarai

0 Listeners

Al'adun Gargajiya by RFI Hausa

Al'adun Gargajiya

0 Listeners

Ilimi Hasken Rayuwa by RFI Hausa

Ilimi Hasken Rayuwa

0 Listeners

Dandalin Fasahar Fina-finai by RFI Hausa

Dandalin Fasahar Fina-finai

0 Listeners

Kasuwanci by RFI Hausa

Kasuwanci

0 Listeners

Muhallinka Rayuwarka by RFI Hausa

Muhallinka Rayuwarka

0 Listeners

Lafiya Jari ce by RFI Hausa

Lafiya Jari ce

0 Listeners

Tambaya da Amsa by RFI Hausa

Tambaya da Amsa

0 Listeners

Tarihin Afrika by RFI Hausa

Tarihin Afrika

0 Listeners

Wasanni by RFI Hausa

Wasanni

0 Listeners