Ra'ayoyin masu sauraro: Chadi ta kulla yarjejeniya da 'yan tawayen kasar
Shirin ra'ayoyin masu saurare na wannan rana ya tattauna ne game da cimma yarjejeniya da gwamnatin Chadi ta yi da ‘yan tawaye da kuma ‘yan adawa a matsayin share fage ga taron tattauna matsaloli kasar da za a fara ranar 20 ga wannan wata na Agusta.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare