Ra'ayoyin masu sauraro kan cika shekara 1 da mutuwar Idriss Deby
Yau kasar Chadi ke cika shekara guda da mutuwar shugaban kasar Idris Deby, yayin da sabbin shugabannin kasar ke kokarin tattaunawa da bangarorin 'yan tawayen kasar domin dawo da zaman lafiya. Maudu'in da shiri 'Ra'ayoyin Ku Masu Sauraro ya duba kenan a wannan. Halima Abdou ce ta shirya ta kuma gabatar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare