Ra'ayoyin masu sauraro kan ficewar Mali daga rundunar G5 Sahel
Ra'ayoyin musa sauraro kan maudu'in da muka tattauna yau kan sanarwar Gwamnatin Sojin Mali na ficewar ta daga rundunar G5 Sahel dake yaki da 'yan ta’adda saboda hana ta shugabancin kungiyar. Wannan na zuwa ne a daidai lokacin da kasashen Yammacin duniya ke kauracewa kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare