Ra'ayoyin Masu Sauraro kan juyin mulki da sojojin Nijar su ka yi wa Bazoum
Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan Alhamis tare da Nasiru Sani, ya bai wa masu sauraro dama ne domin bayyana ra'ayoyin su kan juyin mulki da sojoji suka yi a jamhuriyar Nijar, tare da tsare shugaba Mohamed Bazoum wanda ya cika shekaru biyu a kan karagar mulki.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare