Ra'ayoyin masu sauraro kan karuwar yawan 'yan Najeriya zuwa miliyan 375
Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana ya ba da damar tattaunawa ne akan rahoton Majalisar Dinkin Duniya da ya ce adadin mutanen duniya zai kai miliyan dubu 8 a watan Nuwamba mai zuwa, yayin da Najeriya za ta kasance kasa ta 6 mafi yawan al’umma a duniya da mutane miliyan 216.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare