Ra'ayoyin masu sauraro kan kokarin rage haihuwa a Jamhuriyar Nijar
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ya tattauna akan matakin gwamnatin Jamhuriyar Nijar na kafa hukuma ta musamman da za ta yi kokarin wayar da kan jama’a domin rage yawan haihuwa a kasar.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare