Ra'ayoyin masu sauraro kan mutuwar ‘yan ci-rani 23 akan iyakar Spain da Morocco
Shirin 'Ra'ayoyin Masu Sauraro' na wannan rana ya tattauna ne akan bukatar gudanar da bincike dangane da mutuwar ‘yan ci-rani akalla 23 lokacin da suke kokarin tsallaka iyakar Morocco don shiga Spain.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare