Shirin ra'ayoyin masu sauraro na wannan makon tare da Halima Sani Juma'are ya tattauna ne kan matakin Kungiyar ECOWAS / CEDEAO da ta nada tsohon shugaban Jamhuriyar Nijar Mahamadou Issofou a matsayin Jakadan sasanta rikicin Burkina Faso wadda ke karkashin mulkin soji da zummar ganin an shirya dawo da fararen hula karagar mulki. Kuna iya latsa alamar sauti domin sauraren ra'ayoyin .