Ra'ayoyin masu sauraro kan taron bunkasa kasuwanci a Afirka
Shirin Ra'ayoyin Masu Sauraro na wannan rana ya tattauna kan taron shugabannin kamfanonin da 'yan kasuwa na Afirka a Abidjan domin laluba hanyoyin da zasu bunkasa tattalin arzikin yankin da kuma shawo kan matsalar karancin abincin da ake fuskanta yanzu haka.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare