Sign up to save your podcasts
Or
Babban hafsan sojojin Najeriya ya bayar da shawarar gina katanga kan iyakokin ƙasar da maƙotanta don magance matsalolin tsaro da Najeriya ke fama da su.
Janar Christopher Musa ya bayar da misali da ƙasashen Pakistan da kuma Saudiyya, waɗanda ya ce sun gina irin wannan katanga tsakaninsu da maƙota saboda dalilai na tsaro.
Shiga alamar sauti, domin sauraron cikakken shirin.

0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners
0 Listeners