Rawar da fasahar AI ke takawa a wasan kwallon kafa
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon, ya mayar da hankali ne a kan yadda shigowar kirkirarriyar basira wato AI ke taimakawa wajen ci gaban harkar wasanni.