Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da Khamis Saleh ya yi nazari ne game da irin rawar da ake sa ran kasashen Afrika za su taka a gasar cin kofin duniya da za a gudanar a Qatar.