Rawar da kasashen Afrika suka taka a wasannin Olympic a birnin Tokyo na Japan
Kimanin makwanni biyu kenan da aka kammala wasannin Olympic na Tokyo 2020, inda kasashen duniya 205 da kuma ‘yan wasa fiye da dubu 11 suka barje gumi a mabanbantan wasanni.