Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan Amurka da ta gabatar da sabbin manufofinta na hulda da kasashen Afirka sabanin yadda ta saba yi a baya, inda ta ce za ta rika tafiya kafada da kafada ne da kasashen da ke nahiyar domin taka birki ga kutsen China da Rasha a yankin.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare