Senegal ta lashe kofin gasar kwallon kafar kasashen Afrika
Shirin Duniyar Wasanni na wannan makon tare da AbduRahman Gambo Ahmad ya tattauna akan nasarar da kasar Senegal ta samu wajen lashe kofin gasar kwallon kafa ta kasashen Afirka da Kamaru ta karbi bakunci.