Shirin na wannan lokaci, zai yi nazari gameda gasar lashe kofin nahiyar Afrika na matasa ‘yan kasa da shekaru 17 da aka kammala a karshen mako.
Gasar da tawagar kasashe 1 suke fafata da juna, sai dai a wannan karo samu sauyi inda kasashe 11 suka fafata da juna sakamakon dakatar da Sudan ta Kudu da aka yi daga gasar sabida samun ‘yan wasan ta biyar da suka zarta wadannan shekaru.
Sai a biyo mu domin jin irin yadda shirin za ya kaya tare da Khamis Saleh.