Senegal ta lashe kofin 'yan wasan cikin gida na CHAN bayan doke Algeria
Shirin Duniyar wasanni tare da Khamis Saleh a wannan mako ya yi duba ne kan gasar lashe kofin Afrika ta 'yan wasan cikin gida wato CHAN wadda Senegal ta lashe a yanzu.