Shan taba Sigari da dangoginta na lakume rayuka kusan miliyan 2 duk shekara
Shirin Lafiya Jari Ce na wannan makon ya tattauna da masana da sauran masu ruwa da tsaki kan sabbin alkaluman da majalisar dinkin duniya ta fitar da suka nuna cewar mutane akalla miliyan 1 da dubu 900 ke mutuwa a sakamakon shan taba Sigari da sauran nau'ikanta.