Shugaban Nijar ya sha alwashin magance matsalar karancin yara mata a makarantu
Shirin Ilimi Hasken Rayuwa na wannan mako ya tattauna kan shirin Gwamnatin Jamhuriyar Nijar ta yi na kawo karshen kalubalen da ake fuskanta na karancin Yara mata dake halartar makarantu.