Tagomashin da tawagar kwallon kafar Senegal ke samu a matakin duniya
Shirin Duniyar Wasanni tare da Khamis Saleh a wannan makon ya yi nazari ne kan irin ci gaban da kasar Senegal ke samu a ‘yan shekarun da suka wuce a harkar wasan kwallon kafa a duniya.