Takura da Makiyaya ke fuskanta a Kudancin Najeriya na shafar tattalin arziki
Shirin 'Kasuwa akai Miki Dole' na wannan mako tare da Ahmed Abba ya maida hankali ne, dagane yadda takura da fulani makiyaya ke fuskanta a kudancin Najeriya ke shafar harkokin kiwo da safarar dabbobi daga arewaci zuwa kudancin kasar.