Tarayyar Turai za ta bawa Tunisia rancen Yuro biliyan daya domin magance matsalar 'yan ci-rani
A cikin makon da ya gabata ne Tarayyar Turai ta sanar da shirin bai wa Tunisia rancen sama da Euro bilyan daya, domin shawo kan kasar ta taimaka wajen hana kwararar ‘yan ci-rani daga wasu kasashe zuwa yankin Turai.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare