Tarihin Afirka, shiri ne da ke yin dubi a game da rayuwar fitattun mutane a nahiyar Afirka.
Tare da Abdoulkarim Ibrahim, shirin na yau zai kasance ci gaba kuma kashi na biyu dangane da rayuwar tsohon shugaban kasar Kenya na farko bayan samun 'yanci wato Jomo Kenyatta.