Tarihin kafuwar Zabarmawa a Najeriya da kuma barazanar gushewarsu
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa ya mayar da hankali kan tasirin kabilar Zabarmawa a Najeriya, da kuma kokarin da ake na hana gushewarta a sassan kasar duk da cewa kabilar ta fi yawa a jamhuriyar Nijar.