Taron kwararru kan amfani da harsunan gida wajen yada labarai (2/4)
Shirin 'Ilimi Hasken Rayuwa' na wannan mako tare da Bashir Ibrahim Idris, ya ci gaba da tattaunawa kan taron da kwararru suka yi a jihar Kano dake Najeriya, kan inganta tsarin amfani da harsunan gida wajen watsa labarai.