Tasirin bikin al'adu na tunawa da dokin iska dan Filinge
Shirin al'adunmu na gado tare da Abdoulaye Issa a wannan mako ya sake yin duba kan tasirin gasar tseren doki da ya samo asali daga bikin al'adun tunawa da dokin iska dan Filinge karo na 6, Ayi saurare Lafiya.