Tasirin sauyin shekar Ronaldo zuwa Manchester United a gasar Firimiyar Ingila
Shirin Duniyar Wasanni tare da Abdullahi Isa ya tattauna ne akan tasirin sauyin shekar Cristiano Ronaldo yayi zuwa Manchester United akan kungiyar da kuma gasar Firimiyar Ingila.