Shirin Ra'ayoyin Masu Saurare na wannan rana ya tattauna ne kan matakin gwamnonin arewacin Najeriya na bayyana goyan bayansu ga shirin kafa rundunar ‘Yan Sandan Jihohi domin tinkarar matsalar tsaron da ta addabi yankinsu.

...more
More shows like Tattaunawa da Ra'ayin masu saurare